iqna

IQNA

‘yan majalisar dokokin kasar iran
Bayanin ‘Yan Majalisa 191:
Bangaren kasa da kasa, majalisar Shawarar musulunci ta Iran ta fitar da bayani dangane da zagayowar cika shekara guda da shahadar sheik Nimr ali Nimr na kasar Saudiyya.
Lambar Labari: 3481097    Ranar Watsawa : 2017/01/03